Bayani

gyarawa

Talaka na nufin mutum wanda bayida kuɗinda za'a iya kiranshi da dukiya kuma sannan yanada ƙarancin wadata.

Misalai

gyarawa
  • Babansu hamidu bayada komai arayuwansa.
  • Bamuzuwa makarantan kuɗi saboda babammu talakane.