• Ɗaure dabba a yanayi na sako yadda ba zai hana ta tafiya ba.
  • Kulle mutum a gida ko a magarƙama bisa sahalewar hukuma.

Misali

gyarawa
  • ayiwa minista ɗaurin talala saboda laifin da tayi
  • alƙali yace babu batun talala a hukuncin shi