Taliya
Taliya abinci ce da ake sarrafa ta ta hanyar alkama, Domin ta zama gari mai laushi kafin a sarrafa ta izuwa abinci.[1][2]
Misali
gyarawa- Naci taliya da safe
- Taliya tanada daɗi.
fassara
- Larabci: معكرونة
- Turanci: niddl
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.54. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,577