Talla
Talla Nuna wa jam'a wani kaya da ake so a siyar , musamman ta hanyar kafar sadarwa da jaridu.[1]
Misalai
gyarawa- kamfanin dangote ya tallata kayansa a jarida.
- An tallata wasan kwaikwayon a talabijin.
Karin Magana
gyarawa- Mai talla shi ke da riba.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,4