Tallafi na nufin taimakawa/agazawa mutum ko mutane domin cimma wani manufa ko kudiri.