Tamfal
Hausa
gyarawaTamfal abu ne da ake haɗawa da buhu domin amfani da shi musamman wajen aikin gona.[1][2]
Misali
gyarawa- Zan kai tamfal gona za'ayi min fyaɗi ne.
- A tamfal ne ake sanya masara idan za'a surfa ta.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.43. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,37