Tanki Wani babban bunbu da ake ajiye ruwa a ciki.[1]

Suna Jam'i. Tankuna

Misalai

gyarawa
  • Tankin ruwa ya cika maƙil
  • Tankin ruwa a farfajiyan masallaci

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,184