tantakwashi kashi

Bayani

gyarawa

Tantaƙwashi wani ƙashi ne mai taushi wanda yake haɗe da tsoka, ana kiranshi cartillage a turance.[1]

Misalai

gyarawa
  • Bala yaci waina da tantakwashi
  • Na taka tantakwashi a hanyar wucewa.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,241