Tantama na nufin abinda ba a da Tabbaci a kan ta, wato Kokonto ko shakka.