Tanti
Hausa
gyarawaTanti Tanti (help·info) Wani irin laima ne da ke haɗawa da sanduna da danƙo don kwanciya ko hutu, musamman a sansanin yaƙi ko fatake da dai sauransu. da ake kafawa.[1]
- Suna jam'i. Tantuna.
Misalai
gyarawa- Masu ziyara sun kafa tanti a gefen gari.
- Ayarin fatake a cikin tanti.
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,277