Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

Tarbiyya ararriyar kalma ce daga Larabci aka Hausantar da ita. Kalma ce wacce ke iya ɗaukar ma’ana ta renon jiki da ruhin yaro tun daga haihuwar sa zuwa girman sa.[1][2]

Misali gyarawa

  • Tarbiyya tayi wuya a wannan zamani.
  • Bata da tarbiyya waccan yarinyar.

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.117. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,111