Tari Wani nau'in alama ce da akeyi na wani rashin lafiya.musamman rashin lafiya ta mura.
Tari Tari dai shine adana abu awuri daya.
Kaka ta kamu da mura tana ta yin tari.
Tari Shine hada abubuwa a wuri daya.