Tarko Wani nau'in abu da ake haɗawa da ƙarfe ko icce domin kama tsuntsaye, ɓeraye, gafiyoyi da sauran dabbobi.[1]

Suna jam'i. Tarkoki

Misalai

gyarawa
  • An kama ɓera da tarko.
  • Mai gona ya ɗana tarkon kama masu yi masa banna.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168