Tarwada
Hausa
gyarawaTarwaɗa Tarwada (help·info) wani kifi ne baki, wanda yake rayuwa a ruwa mai tabo, mutane suna amfani da shi wajen sakawa a miya domin ci.[1][2]
Misalai
gyarawa- Mai kamun kifi ya kama tarwaɗa.
- Na ci tarwaɗa
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.67. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,62