Tarzoma About this soundTarzoma  Yanayi ne na rikici musamman fada tsakanin kungiyoyi biyu ko fiye da hakan.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Riot

Misalai

gyarawa
  • Anyi Yar tarzoma a ƙauyen minna
  • Yan sanda sun kwantar da tarzoma

Manazarta

gyarawa