Tata
TataTata (help·info) Wani salone da ake amfani dashi wurin raba markaɗaɗɗen ƙullu da dusa ta hanyar mayar dashi kamu ko gasara.[1][2]
Misali
gyarawa- Umma tana Tata.
- Inni ta gama tatan kamu.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.121. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,111