Tauhidi About this soundTauhidi  Yarda da abun bauta guda ɗaya kaɗai. [1]

Misalai

gyarawa
  • Musulinci addinin tauhidi ne.
  • Tauhidin shi abun bauta ɗaya ne.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Monotheism

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174