Taura Ɓararre

Hausa=

gyarawa

Taura  Taura  Wani irin itacene mai yaya kamar na gawasa.[1]

Misalai

gyarawa
  • Miyau na ya ƙare saboda tsotsan Taura

Karin Magana

gyarawa
  • Ba a tauna Taura biyu

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,130