Hausa gyarawa

Tauri na nufin abu mai karfi wanda bashi da laushi.[1]

Misalai gyarawa

  • Wani mai nama ya saida mun nama me tauri

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,193