Taya
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaTaya Taya (help·info) Wani zagayayyen abune dake jikin gare-garen ababen hawa wanda yake sa ababen hawa sauri sosai wanda in babu shi ba damar tafiya.[1]
Misali
gyarawa- Tayar motana tayi faci
Manazarta
gyarawaTaya wannan Kalmar ana amfani da ita wajen yin tambaya cikin alamun rashin fahimatar wani abu
Misali
gyarawa- Taya yaya aka yi shi ?
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,198