Tef
Tef Wani irin dogon kaya da tsiri da ake amfani da shi wajen liƙe kaya. [1]
Misalai
gyarawa- Yi amfani da tef ka kulle kwalin
- Na liƙe buhu da tef
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,184
Tef Wani irin dogon kaya da tsiri da ake amfani da shi wajen liƙe kaya. [1]