Tibi wata abace wacce turawa suka kirkiro mana ana amfani da ita agida ne. Muna amfani dashi wajen kallon labaru dakuma kallon fina-finai.