Toka
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWataƙila kalman toka ta samo asali ne daga harshen Hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaToka Toka (help·info) na nufin ɓurɓushin abinda ke ragewa bayan itace ko wani abu da ya ƙone kurmus ya zama gari.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English):ashes
- Larabci (Arabic): ramad - رماد
- Faransanci (French): cendres
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.