bayani

gyarawa

toshe shine rufewa, daƙilewa ko kullewa.

Misali

gyarawa
  • Sun toshe ramin ɓeran.
  • Yakamata a toshe kafar.
  • masu manyan motoci sun toshe hanya