Tozali
Tozali Tozali (help·info) ko kwalli wani sinadari ne da ake amfani dashi wajen kwalliyan ido da kuma ƙara lafiyan idon.[1]
Misalai
gyarawa- Nasa tozali a ido na bayan nayi wanka.
- Tozali adon ido.
Karin Magana
gyarawa- Tozali nasa ido shanawa.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,7