Tsafta
Hausa
gyarawaTsafta Tsafta (help·info) yanayi ne na kyautata muhalli, jiki ko wurin zama. Abu mai tsafta yana da sha'awar gani, shaka, ci ko sha kuma sannan ya barranta daga duk wata kazanta- wari, datti, ko cuta.[1][2]
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.50. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,57