Tsagiya
Tsagiya Tsagiya (help·info) Wani irin ciwo galibi da ake samu a sashin Afirka da amirka ta kudu. Cutan annoba ce da ka iya yaɗuwa a jini. Da Turanci Bilharzia [1]
Misalai
gyarawa- Ana rigakafi daga cutar tsagiya
- Anso a kare kai daga cutar tsagiya
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,26