Tsakar-dare About this soundTsakar-dare na nufin ƙarfe 12 a agogo na dare, tsakiyar dare yayin da ya raba.[1]

Tsakar dare

Misalai

gyarawa
  • Ba'a son barin yara sukai tsakar-dare basuyi bacci ba.
  • Kawu ya horemu kada mu kai tsakar-dare muna kallon talabijin.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Midnight

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,171