Gida
Kai tsaye
Login
Saituttuka
Ba da kyauta
Game da Wiktionary
Hattara
Binciko
Tsamiya
Harshe
Bin sawu
Gyara
Hausa
gyarawa
Tsamiya
Tsamiya
(
help
·
info
)
Wata bishiyace mai
tsami
, wadda a ka samunta a ƙasashen
Afirika
.
Misalai
gyarawa
Anata shan kunun tsamiya a wajen biki
Bala na shawa'awar kunun tsamiya
Idi ya na tsotsan tsamiya