Gida
Kai tsaye
Login
Saituttuka
Ba da kyauta
Game da Wiktionary
Hattara
Binciko
Tsando
Harshe
Bin sawu
Gyara
Hausa
gyarawa
Namijin Tsando
Tsando
Wani irin ƙuda da ake samu a nahiyar afirka mai cizon mutane da dabbobi.
[
1
]
Misalai
gyarawa
Cutar ƙudan tsando Mai tsanani
Tsando ya hau kan shanu.
Manazarta
gyarawa
↑
Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa.
ISBN 9789781691157
. P,197