Tsantseni shine jinkiri wajen gudanar da wani aiki kamar cin abinci, tafiya ko gudanar da wani al'amari na rayuwa kamar ɗabi'a.

Misali

gyarawa
  • A wannan zamanin sai anyi tsantseni a rayuwar nan
  • Yaron kai cinye abincin sa ya tsaya yana tsantseni