Tsaraici
Hausa
gyarawaTasraici Wani fannine ajikin ɗan adam wanda akeso akodayaushe yazama akulle don ba'aso yazama abaiyane anaso a sitirtashi.
Misali
gyarawaMisalai
gyarawa- Mun kalla wani Film ɗin tasraici
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.111. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,113