Tsaro Wata Hanya ce da ake bada kariya Ga mutum Ko wani Abu daban domin tserartar dashi Daga Cutarwa.[1]

Misali

gyarawa
  • Gwamnati ta samar da Yan Sanda domin bada Tsaro Ga Al'umma.[2]

Fassara

gyarawa
  • Turanci

Security

Manazarta

gyarawa