Tsatsa
Tsatsa karfe da yafara lalace sanadiyyar danshi ko kuma saboda tsufa.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Injin motar yayi tsatsa.
- Ƙarafunan machin ɗina yayi tsatsa.
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,236
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,153