Tsayi
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman tsayi ya samo asali ne daga kalman Hausa Tsawo.
Furuci
gyarawa= Suna (n)
gyarawaAbu mai tsawo ko bisa
Siffatau
gyarawatsayi, ko tsawo da Turanci (height), ma'ana tsayin wani Abu ko mutum ko aiki da sauransu.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): height
- Larabci (Arabic): la taille
- Faransanci (French): irtifa'un - ارتفاع
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da kuma Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 15. ISBN 9789781601157.