Tsere
Tsere shine rigerigen zuwa wani wuri a cikin gada.[1]
Misalai
gyarawa- Audu ne ya lashe gasar tseren ruwan da akai na shekarar nan
- Ana tsere tsakanin mace da namiji
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,140