Tsire naman da aka tsira shi a tsinke a ka gasa sannan tsire Ana sarrafashi ne da kulikuli kafin a sanyashi a wota.
- Na sai tsire wajen Audu amma bai gasu sosai ba
- inasan tsire sosai musamman idan aka sanya mashi ƙuli sosai
- Abin mamaki kare da tallan tsire