Tsirkiya Igiya wacce take siriri wanda ake ɗaurewa a baka ko a wani abu na daban.[1]

Misalai

gyarawa
  • Ya daura tsirkiya a baka.
  • Na daura tsirkiya mai ƙarfi da tsawo a igiya

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,178