Hausa gyarawa

bayani gyarawa

Tsumulmula kalma ce da take nuni da halin mutum mai rowa akan abunda yake dashi.

Misali gyarawa

  • Dauda yana da tsumulmula.
  • Banda tsumulmula.
  • Na tsani mutum mai tsumulmula wallahi.

fassara

  • Turanci: stingy
  • Larabci: بخيل