Tunkiya
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaTunkiya Tunkiya (help·info) (jam'i;tumaki) dabba ce datake da kafafu guda huɗu tana da gashi a jikinta,tana cikin dabbobi masu haihuwa, namijin ta ana kiran shi da rago.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Tunkiya na ta haifammun raguna biyu.
- Na yanka tunkiya a raɗin sunan yaro na.
- Inason siyen tunkiya.
Karin Magana
gyarawa- Tunkiya bakisan gariba kece a gaba.
- Tunkiya uwar tumbele.
Fassara
gyarawa- Turanci:sheep
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,160
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.160. ISBN 9789781601157.