Bayani

gyarawa

Ture

  1. Shi ne mataki na shida. A wannan mataki gardi zai sake juyowa da karatu ne daga Baƙara zuwa Nasi. Awannan matakin gardi yake goga haddansa.
  2. gusarda abu daga wani guri zuwa wani guri.

Misali

gyarawa
  • Nasidi ya kusa shiga matakin ture.