TurmiAbout this soundTurmi  Yana ɗaya daga cikin kayan amfani a cikin gida wajen dake-dake kamar fura ko wani abu. da kuma jajjagen kayan miya.

Turmi Hakorin da ake amfani dashi wurin taunar abinci. turmi wani adadin awon atamfar mata.

Turmi da Tabarya

Misali

gyarawa
  • Bilkisu na daka yaji a turmi
  • An kawo ma amarya sabon turmi