Tururuwa
TururuwaTururuwa (help·info) Dabba daga cikin dangin kiyashi
da sauransu.[1] [2]
Fassara turanci: Ants
Misalai
gyarawa- Gidan Tururuwa a jikin bishiya.
- Ayarin Tururuwa suna ƙaura.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,7
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.7. ISBN 9789781601157.