Tuta
Tuta Wani alama dake nuna suna ta wani Kasa,hukuma ko jam'iyya da dai sauransu.[1]
Misalai
gyarawa- Akwai tuta ta najeriya a kowace ma'aikata.
- Mun kafa tutar kasarmu a sama.
- Ganin tutar najeriya nasamu farin ciki.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12