TuzuruAbout this soundTuzuru  shine namiji da yakai shekarun aure amma baiyi ba..[1]

Wani tuzuru mai suna Robart

Misalai

gyarawa
  • Yayan Lado har yanzu tuzuru ne baiyi aure ba
  • Wannan mutumin tuzuru ne

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,11