Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

Asali gyarawa

Ubangiji kalmar tasamo asali ne daga hausawan maguzawa suna amfani da ita ne wuri kiran babban abin bautar su.

Ma'ana gyarawa

  1. Shine Allah wanda ya halicci Mutane da kowa da komai.

Misali gyarawa

  • Ubangijin Talikai.
  • Ubangiji shine mai gudanar da komai.