Ungulu
Angulu Ungulu (help·info) Tsuntsun daji mai farautan marasa lafiyan dabbobi ko mutun domin ciyar dakansu.[1] [2]
Misali
gyarawa- Ungulu nacin naman mataccen giwa.
- ganin ungulu sai a babban daji.
Karin Magana
gyarawa- Ungulu da kan zabo.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,205
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.205. ISBN 9789781601157.