Unwani na nufin adreshi,Yana bada cikakken bayani akan guri,adreshi hanya ce Mai sauki da za'agane waje ko gurin da ba'a sani bah cikin sauki.

MISALI

gyarawa

Ban adreshin gidan ku.

Na manta adreshin Ofis din su.

FASSARA

Unwani(address).