Uzuri About this sounduzuri  dai ya kasance wani kalmace da take nufin neman yafiya bosa wano luskure ko rashin cika alƙawari.[1]

Suna jam'i. Uzurori

Misalai

gyarawa
  • Ta bada uzuri na zuwa a makare.
  • Uzuri malam ya bani na rashin halarta.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Excuse

Manazarta

gyarawa