Wa yana nufin Yaya(brother)sannan yana zuwa matsayin tambaya (wa) who?.

Misali

gyarawa
  • wa nene ya aike ni
  • Wa nene zaije kasuwa yau
  • Wa nene ya gaya maka
  • Wa nene zai fada mini